25
Nov
Daga MINA Abokai, yawan gonakin Sin da ake iya shuka amfanin gona kaso 9% kawai na dukkan gonakin duniya, amma Sin ta ciyar da dukkan al’ummar Sinawa da yawansu ya kai kashi 20% na al’ummar duniya da waɗannan gonaki. Alƙaluman na nuna cewa, a cikin shekaru 10 masu zuwa, ƙasar Sin za ta iya samar da kashi 88% na yawan hatsin da al’ummar Sinawa ke buƙata da kanta. Ba ma kawai Sin ta warware batun samar da isashen hatsi ga al’ummarta dogaro da ƙarfin kanta ba, har ma ta gudanar da nagartattun tsare-tsaren kawar da talauci bisa halin da take…
