26
Nov
Daga CMG HAUSA Jiya Jumma’a, agogon ƙasar Zimbabwe, ƙasar Sin ta mika ƙarin allurar rigakafin cutar COVID-19 ga Zimbabwe, inda jakadan ƙasar Sin dake Zimbabwe ya bayyana cewa, a halin yanzu ƙasashen biyu wato Sin da Zimbabwe suna gudanar da haɗin gwiwa a tsakaninsu yadda ya kamata, kuma nan gaba za su ƙara haɓaka haɗin gwiwa a fannoni daban daban. Yawan rigakafi na wannan karo ya kai miliyan 3, uwar gidan shugaban ƙasar Sin Xi Jinping Peng Liyuan ce ta jagoranci aikin, wanda zai samar da allurar miliyan 1 ga mata da matasa da yara na ƙasar Zimbabwe domin taimaka…
