Editor

9513 Posts
Tsarin zamanantar da aikin noma na Sin ya gaggauta bunƙasuwarta da ma duniya baki ɗaya

Tsarin zamanantar da aikin noma na Sin ya gaggauta bunƙasuwarta da ma duniya baki ɗaya

Daga MINA Abokai, yanzu haka ƙasar Sin tana gudanar da babban taron wakilan jami’iyyar kwaminis da ke kan karagar mulkin ƙasar karo na 20, inda ake fatan gabatar da taswirar bunƙasuwar Sin a nan gaba. A rahoton da babban sakataren kwamitin kolin jam’iyyar kana shugaban ƙasar Xi Jinping ya gabatar a gun taron, ya sake nanata muhimmancin gaggauta raya aikin noma. Yau “duniya a zanen MINA” zai bayyana muku muhimmancin tsarin zamanintar da aikin noma a Sin ga bunƙasuwar duniya. Injuna biyu na zamani da na zana, su ne babbar motar aikin gona maras matuƙi da ƙaramin jirgin saman aikin…
Read More
‘Yan barandan siyasa sun lakaɗa wa shugaban ‘yan jarida duka a Zamfara

‘Yan barandan siyasa sun lakaɗa wa shugaban ‘yan jarida duka a Zamfara

Daga SANUSI MUHAMMAD, a Gusau A ranar Alhamis wasu ‘yan bangar siyasa suka lakaɗa wa Shugaban Ƙungiyar ‘Yan Jarida ta Najeriya (NUJ) reshen Jihar Zamfara, Kwamred Ibrahim Musa Maizare, dukan tsiya tare da yin barazana ga rayuwar ‘yan jarida a jihar. ’Yan barandan sun daki Maizare ne bayan da ya buƙaci su dakatar da aikin gyaran wani shago daga rukunin shaguna mallakar NUJ da ke sakatariyar ƙungiyar wanda suke amfani da shi a matsayin ofishin yaƙin neman zaɓe. A nan aka ce ma'aikatan suna bijire wa hanin da Maizare yi musu saboda a cewarsu, wani ɗan siyas ne ya ba…
Read More
Da Ɗumi-ɗumi: Buhari ya tsige shugaban hukumar NDDC

Da Ɗumi-ɗumi: Buhari ya tsige shugaban hukumar NDDC

Daga BASHIR ISAH A ranar Alhamis Shugaban Ƙasa Muhammadu Buhari ya tsige shugaban Hukumar Bunƙasa Yankin Neja Delta (NDDC), Effiong Akwa. Sanarwar da ta fito daga hannun mai magana da yawun Ma'aikatar Kula da Harkokin Yankin Neja Delta, Patricia Deworitshe, ta ce, tsige Akwa da Buhari ya yi ya soma aiki ne daga ranar 20 ga Oktoba. Sanarwar ta kara da cewa, an nada Mr Akwa shugaban NDDC ne na wucin-gadi na wa'adin lokacin da za a kammala binciken harkokin hukumar, don haka kammala binciken na nuni riƙon da aka bai Akwa ya zo ƙarshe kenan. A cewar sanarwar, “Shugaba…
Read More
Firanministar Birtaniya, Liz Truss ta yi murabus

Firanministar Birtaniya, Liz Truss ta yi murabus

Daga BASHIR ISAH Ƙasa da watanni biyu da rantsar da ita, Liz Truss ta yi murabus a matsayin Firanministar Birtaniya. Ms Truss ta ce ta yi murabus ne saboda gazawarta wajen cimma bukatun al'umma wanda aka zabe ta don ta aiwatar. A ranar Alhamis Truss ta bayyana murabus din ta ga manema labarai a yankin Downing. 'Yan majalisar kasar daga jam'iyyarta ta Conservative suka bukace ta da ta yi murabus saboda dalilai na kalubalen tattalin arzikin da kasar ke fuskanta. Akalla jami'ai biyu daga mukarrabanta su ma sun bi sawunt Truss sun yi murabus. Ta ce ya zuwa mako mai…
Read More
Marubuta a yanar gizo ba su ƙwace damar marubutan littafi ba – Hafiz Koza

Marubuta a yanar gizo ba su ƙwace damar marubutan littafi ba – Hafiz Koza

“Makaranta za su iya taka rawar tsaftace rubutu" Daga AISHA ASAS Kamar yadda mu ka sani, rubutu da marubuta sun karkasu da dama, wasu ta su baiwar kan tsara labarai ne irin na zube, yayin da waɗansu suka zama gwanaye ta ɓangaren wasan kwaikwayo, wasu kuwa rubutacciyar waƙa ce aka hore masu iya tsarawa da aika saƙon zuciyarsu cikin siga mai jan hankalin mai karantawa. Sai dai a wasu lokuta akan samu 'yan baiwa ko a cikin duniyar baiwa, domin wasu daga cikin marubutan na samun damar zagaye a tsakanin nau'ukan rubutu ba tare da an kira su da baƙi…
Read More
Da Ɗumi-ɗumi: Shugaban Majalisar Ekiti, Hon. Funminiyi Afuye ya kwanta dama

Da Ɗumi-ɗumi: Shugaban Majalisar Ekiti, Hon. Funminiyi Afuye ya kwanta dama

Daga BASHIR ISAH Wata majiya mai tushe daga Jam'iyyar APC na Jihar Ekiti ya shaida wa jaridar New Telegraph cewa: “Mun rasa Shugaban Majalisar Jihar Ekiti sakamakon bugun zuciya.” Haka nan, Gwamnatin Jihar Ekiti ta ba da sanarwar rasuwar Shugaban Majalisar cikin sanarwar da ta fitar ta hannun Sakataren Yaɗa Labarai ga Gwamnan Jihar, Mr. Yinka Oyebode. Sanarwar ta ce Afuye ya rasu ne da yammacin Laraba a Asibitin Koyarwa na Jihar (EKSUTH),  da ke Ado-Ekiti babban birnin jihar sakamakon fama da bugun zuciya. Marigayin ya bar duniya yana da shekara 66. Kafin rsuwarsa, tsohon Kwamishina ne a Ma'aikatar Yaɗa…
Read More
Boko Haram, ISWAP sun mamaye Zamfara – Dr Shinkafi

Boko Haram, ISWAP sun mamaye Zamfara – Dr Shinkafi

Daga SANUSI MUHAMMAD, a Gusau Gwamnatin Jihar Zamfara ta sanar da cewa, umarnin da gwamnatin jihar ta bayar na dakatar da duk wasu harkokin siyasa a jihar, ta yi ne sakamakon bayanan sirrin da ta samu wanda ya nuna wasu 'yan ƙungiyar Boko Haram da ISWAP na lardin yammacin Afrika, sun mamaye wasu sassan jihar. Shugaban kwamitin zartar da hukunci a kan ayyukan ta'addanci a jihar, Dakta Sani Abdullahi Shinkafi ne ya bayyana hakan a wani taron manema labarai a Gusau ran Talata. Shinkafi wanda shi ne tsohon sakataren Jam’iyyar APGA na ƙasa, ya bayyana cewa matakan da gwamnan jihar…
Read More
Ƙasar Sin tana aiwatar da dukkan ayyukan gwamnati bisa tsarin dimokuraɗiyya

Ƙasar Sin tana aiwatar da dukkan ayyukan gwamnati bisa tsarin dimokuraɗiyya

Daga CMG HAUSA A yayin da babban sakataren jam’iyyar Kwaminis ta ƙasar Sin (JKS) ke gabatar da rahoto a lokacin buɗe taron wakilan jam’iyyar karo na 20, da ya gudana ranar Lahadin da ta gabata, ya yi cikakken bayani kan halayyar musamman game da manufar aiwatar da dukkan ayyukan gwamantin Sin bisa tsarin dimokuraɗiyya, gami da fifikon manufar. Hakan, ya nuna yadda za a aiwatar da harkokin ƙasar bisa tsarin dimokuraɗiyya na gurguzu, da yadda ƙasashe daban-daban za su fahimci ingancin tsarin dimokuraɗiyyar Sin. Manufar aiwatar da dukkan ayyukan gwamnati bisa tsarin dimokuraɗiyya ta ƙunshi ɓangarorin gudanar da zaɓe, da…
Read More
Ƙoƙarin Ƙasar Sin na zamanintar da kanta za ta amfani duniya baki ɗaya

Ƙoƙarin Ƙasar Sin na zamanintar da kanta za ta amfani duniya baki ɗaya

Daga CMG HAUSA Ƙasar Sin da mahukuntanta sun sha nanatawa a dandaloli da taruka daban-daban cewa, a kullum buri da manufar ƙasar Sin, shi ne tabbatar da ci gaba da zaman lafiyar duniya baki ɗaya, sabanin yadda wasu ƙasashe ke kallonta da ma yada jita-jitar cewa, ci gaban ƙasar Sin, musamman ƙoƙarin da take na zamanantar da kanta, wai barazana ce ga duniya. Har kullum ƙasar tana fatan ƙasashen yammacin duniya, musamman Amurka da sauran ƙawayeta, za su kalli ci gaban ƙasar Sin, da ƙoƙarin da take na zamanantar da kanta da ido na basira, ta yadda za su dakatar…
Read More
Sin: A ci gaba da daidaita yanayi a Ƙasar Mali

Sin: A ci gaba da daidaita yanayi a Ƙasar Mali

Daga CMG HAUSA Dai Bing, muƙaddashin jakadan ƙasar Sin a MƊD, ya gabatar da jawabi a yayin taron kwamitin sulhun majalissar game da Mali, da ya gudana jiya Talata, inda ya yi kira da a ci gaba da ƙoƙarin daidaita yanayin da ake ciki a ƙasar Mali, musamman ma a fannin harkokin siyasa. Mista Dai ya ce, zuwa yanzu an samu ci gaba a fannin shirin mika mulki, da yaƙi da ayyukan ta’addanci a ƙasar Mali. Don haka, ya kamata a kiyaye wannan yanayi mai kyau da ake ciki, da ƙara ƙoƙarin wanzar da dauwamammen zaman lafiya da ci gaba…
Read More