09
Feb
"Dole bakiɗayanmu mu kasance cikin shiri saboda tsauraran matakan da za a ɗauka, muddin kuma aka ɗauki matakan sai mun ɗanɗani kuɗarmu" Daga BASHIR ISAH Yayin da zaɓuɓɓukan 2023 ke ta ƙaratowa, Sarkin Kano na dauri, Muhammadu Sanusi II, ya ce Nijeriya na rayuwa ne a kan siraɗi wanda akwai yiwuwar ƙasar ta fuskanci ƙalubalai masu tsanani daga shekarar 2023. Sanusi ya yi wannan furuci ne a wajen taron karrama shi da al'ummar Musulmin Egba a Abeokuta suka shirya masa a ranar Litinin da ta gabata. A cewar Sanusi, “Magana ta gaskiya, muna rayuwa ne a kan siraɗi. A 2015…
