07
May
Daga AMINA HASSAN ABDULSALAM Kwanaki na haɗu da wata uwa wace ɗanta ya sami gurbin karatun injiniya a jami’a, bayan ya biya kuɗin na gani na karɓa, wato acceptance fee sai aka ce masa ai ya yi kuskuren haɗin gambiza a jarabawar samin gurbin karatun jami’a wato jamb ko UME ɗin sa don haka an janye gurbin karatu da aka ba shi. Iyayen yaron ganin yadda yake da ƙwazo suka yi duk yadda za su yi yaron ya karanta abinda ransa ke muradi abin ya faskara, a ƙarshen sai wani kwas ɗin aka ba shi wanda bai kai na injiyan…
