21
May
Daga BELLO A. BABAJI a Abuja Sanannen hamshaƙin ɗan kasuwa daga kudancin Nijeriya da ake kira da Cubana Chiefpriest ya haddasa cece-kuce a kafafen sada zumunta sakamakon cewa an ba shi kyautar dalleliyar mota bayan faɗuwarsa a zaɓe. Da yake jawabin a wata hira da Peller ya jagoranta, Cubana Chiefpriest ya ce duk da cewa wasu na sukar sa, mambobin jam'iyyar APC na cigaba da taimaka masa da kuma ƙarfafa masa gwiwa a halin rashin nasarar da ya samu. A cewarsa, wani daga cikin shugabannin APC ya kai masa ziyara bayan zaɓen, inda ya faɗa masa cewa an saya masa…
