16
Mar
Daga BELLO A. BABAJI a AbujaƘungiyar ƙwadago ta Ƙasa NLC, ta buƙaci Gwamnatin Tarayya da ta samar da tallafi saboda matsin rayuwa tare da rage wasu kuɗaɗen haraji ga ma’aikata domin rage raɗaɗin hauhawar farashin fetur.NLC ta bayyana cewa wannan mataki zai taimaka wajen sauƙaƙa wa ma’aikata game da matsin tattalin arzikin da ya biyo bayan hauhawar farashin man fetur a Nijeriya.Ƙungiyar ta ce tashin farashin ya zo ne a daidai lokacin da ake samun tashin hankali a yankin Gabas ta Tsakiya, lamarin da ke shafar kasuwannin makamashi na duniya.A cewar NLC, idan gwamnati ta samar da irin wannan tallafi…
