08
Mar
Sakatare Janar na Majalisar Ɗinkin Duniya, Mista Antonio Guterres ya bayyana matakai takwas da za’a yi amfani da su wajen girmama mata, a yayin da ake murnar Ranar Mata ta Duniya. A cewarsa, “A shekaru na goma da sama na jagorantar Majalisar Dinkin Duniya, na shaida yadda duniya ta fuskanci jarabawa sau da dama – daga girgizar yanayi, karuwar talauci, rikice-rikicen tashin hankali, har zuwa takaita ‘yancin jama’a. “Amma na kuma shaida yadda aka samu mafita da dama a duniya, kuma dukkaninsu suna da abu guda da ya haɗa su: mata. “Yayin da duniya ke bikin Ranar Mata ta Duniya,…
