08
Feb
Ranar 3 ga watan Faburairun 2026 za ta zama lokacin tunawa ga al'ummomi a jihohin Kano da Jigawa saboda Ministan Albarkatun Ruwa da Muhalli Injiniya Farfesa Joseph Terlumun Utsev ya buɗe sabbin ayyuka tare da ƙaddamar da fara wasu na ci-gaban ƙasa da za su bunkasa noma da tattalin arziki da samar da kariya daga ambaliya a wasu ƙananan hukumomin Kano da Jigawa. Mai masauƙin wannan babban bako, haziki kuma jajirtatce wato Shugaban Hukumar Raya Kogunan Hadejia da Jama'are Injiniya Rabi'u Suleiman Bichi da ya kasance a kullum cikin kokarin samar da ayyukan cigaba a jihohin Kano da Jigawa da…
