12
Oct
Jami’an tsaro a Filin jiragen sama na Murtala Muhammed da ke Legas sun cafke wasu fasinjoji biyu (Mahmud Nasidi da Yahaya Nasidi) da ake zargin daga jirgin 'Aero Contractors' suke da tsabar kuɗi sama da Dala miliyan 6.1 a hannunsu. Wasu majiyoyi da suka nemi a sakaya sunansu saboda ba su da izinin yin magana a bainar jama’a, sun shaida wa manema cewa wasu samari ne da ake zargin suna da alaka da wani da aka fallasa siyasarsa ne ke safarar kuɗaɗen. Duk da cewa har zuwa lokacin da aka gabatar da wannan rahoto ba, majiyoyin sun ce jami’an Hukumar…
