16
Jun
Gwamnatin Tarayya na shirin cimma matsaya da ofisoshin jakadanci kan kuɗaɗen hayar ƙasa Daga BELLO A. BABAJI a Abuja Gwamnatin Tarayya ta nuna damuwa game da kuɗaɗen hayar ƙasa da ake bin da dama daga cikin ofisoshin jakadanci ƙasashen waje a birnin tarayya Abuja. A lokacin da ya ke jawabi ga manema labarai a ranar Lahadi, Kakakin Ma'aikatar Harkokin Waje, Kimiebi Ebienfa, ya ce Hukumar Kula da Birnin Tarayya (FCTA) ce za ta yi aiki game da al'amarin. Ya kuma ce, za yi amfani ne da hanyar tattaunawa tsakanin hukumar da kuma wakilan ofisoshin jakadancin. Kakakinta ya bada tabbacin hakan…
