15
Jun
Daga JOHN D WADA a Lafia Babban mai binciken kuɗi na gwamnatin jihar Nasarawa Mista Bala Kefas Julius yace a cikin shekaru bakwai da suka gabata gwamnatin jihar ƙarƙashin jagorancin Gwamna Abdullahi Sule ta cimma ɗimbin nasarori a fannin ayyukan cigaba da ke kawo canje canje masu ma'ana ga rayuwar al'ummar jihar baki ɗaya kawo yanzu. Mista Kefas ya bayyana haka ne a lokacin da yake tattaunawa da manema labarai a ofishin sa dake Lafia babban birnin jihar ranar Litinin na mako da ake ciki.Yace yabon gwamnan ya zama wajibi idan akayi la'akari da yadda waɗannan ɗimbin ayyukan cigaban gwamnatin…
