12
Jun
Daga ABDULLAHI MUHAMMAD a katsina Gwamnan jihar katsina Malam Dikko Raɗɗa ya ƙaddamar da gidaje 152 na 'yan gudun hijira da hukumar UNDP da haɗin gwiwar gwamnatin katsina suka gina a garin Jibiya a ƙaramar hukumar Jibiya. Haka Kuma hukumar UNDP ta gina asibitin dabbobi da cibiyar samar da zanan da magance sauyin yanayi duk da kasuwar zamani. Dikko ya ce sun kuma samar da wutar lantarki mai amfani da hasken rana a ƙauyuka ƙaramar hukumar Jibiya da asibitin dabbobi. Sura sun haɗa da gina manyan shaguna da ƙananan da wuraran ba haya, kasuwar dabbobi da sauran su. A jawabinsa…
