28
May
Daga ABDULLAHI MUHAMMAD a Katsina Babu hanyar da bata Shiguwa a dukkanin faɗin Jihar Katsina a yanzu dalilin samuwar tsaro a cewar mataimakin gwamnan jihar Katsina Farouk Lawal. Ya bayana haka ne a lokacin da Sarkin Katsina ya kai masa gaisuwar babbar sallah a tsohuwar fadar gidan gwamnatin Katsina. Mataimakin Gwamnan Jihar Katsina ya bayyana irin sauƙin matsalar tsaro da aka samu a jihar Katsina inda ya ce “babu hanyar da bata shiguwa saboda samuwar sauƙin matsalar tsaro” Ya ƙara da cewa daga farkon gwamnatinsu zuwa yanzu, an samar da malamai sama da dubu bakawai don ganin an ƙara haɓɓaka…
