29
May
Daga SANI AHMAD GIWA a Abuja Rahotanni daga zaɓen fidda gwani na jam’iyyar APC sun nuna cewa fiye da mambobin Majalisar Wakilai ta Tarayya 40 sun gaza samun tikitin sake tsayawa takara domin komawa Majalisar Dokoki a zaɓen 2027, lamarin da ke nuna yiwuwar samun babban sauyi a Majalisar ta gaba. Bincike ya nuna cewa yawan sauyin mambobi a Majalisar Wakilai yana ci gaba da ƙaruwa tun bayan dawowar mulkin dimokuraɗiyya a shekarar 1999, kuma sakamakon zaɓen fidda gwani na bana ya sake tabbatar da hakan. Daga cikin fitattun ‘yan majalisar da suka rasa tikitin komawa takara akwai Hon. Nicholas…
