24
May
Daga UMAR GARBA a Katsina Hukumar Hisbah ta jihar Katsina ta yi kira ga iyaye da ɗaukacin al’umma da su ƙara sanya ido sosai kan tarbiyyar yara, musamman matasa maza da mata, yayin shagulgulan bukukuwan Sallah domin kare su daga faɗawa munanan ɗabi’u da ka iya lalata tarbiyya da zaman lafiyar al’umma. Bayanin haka na cikin wata sanarwa da hukumar ta fitar, wadda jami'in hulɗa da jama'a na hukumar, AA Bazariye ya sanya wa hannu aka rabawa manema labarai a Katsina. Sanarwar ta bayyana cewa lokutan bukukuwan Sallah na daga cikin lokutan da wasu ke amfani da damar wajen jawo…
