27
Mar
Daga MAHDI MUSA MUHAMMAD Babban Magatakardan Majalisar ɗinkin Duniya, Antonio Guterres, ya yi gargaɗi mai ƙarfi cewa, yaƙin da ke ƙara ƙamari a yankin Gabas ta Tsakiya tsakanin Amurka da Isra’ila akan Iran ya riga ya “wuce gona da iri”, inda ya ƙara da cewa, ya ma wuɓe minsharrin, yana mai kira ga dukkan ɓangarorin da su dakata su bai wa diflomasiyya damar warware shi. A wani jawabi da ya gabatar a New York a ranar Laraba, Guterres ya bayyana cewa rikicin ya zarce yadda shugabanni suka yi hasashe tun farko, inda ya ce duniya na fuskantar barazanar yaƙi mai…
