27
Mar
Daga MAHDI MUSA MUHAMMAD Ministan Ayyuka na Tarayya, Daɓid Umahi, ya bayyana cewa gwamnatin Shugaba Bola Ahmed Tinubu ta gaji bashin sama da Naira tiriliyan 13 tare da ayyukan tituna fiye da 268 da ake gudanarwa a faɗin ƙasar nan, zuwa ranar 29 ga Mayu, 2023. Umahi ya bayyana hakan ne a ranar Litinin yayin wata ziyara ta duba manyan ayyukan gine-gine a yankin Kudu maso Gabas, inda ya kai ziyara wuraren da ake gudanar da aikin gadar sama ta Abakpa Junction, gadar sama ta Eke-Obinagu, da kuma aikin gyaran babbar hanyar Enugu zuwa Onitsha. Ya ce tun bayan karɓar…
