06
Mar
Daga ABDULLAHI MUHAMMAD a Katsina Kwamishinonin sun haɗa da Sani Ali Ahmed Daura wanda tsohon shugaban jam'iyar APC a jihar sai Hon. Mannir Ayuba Sulluɓawa. An gudanar da bikin rantsarwar ne a zauren taron da ke a fadar Gwamnatin Jihar bayan Majalisar Dokokin Jihar Katsina ta tantance su tare da amincewa da naɗin nasu. A jawabin sa jim kaɗan bayan rasuwar,Gwamna Raɗɗa ya bayyana wannan mataki a matsayin wani muhimmin ci gaba wajen ƙarfafa tsarin mulki da kuma inganta aiwatar da manufofin gwamnatinsa. Ya yaba da gudunmawar Hon. Sani Ali Ahmed wajen bunƙasa Jam’iyyar All Progressives Congress (APC) a jihar…
