03
Jan
Daga MUHAMMADU MUJITABA a Kano Jakadiyar fasahar sadarwa ta LNT (Leave No Trace) a Jihar Kano, Ambasada Hauwau Adam Suleiman, wadda aka fi sani da Ambasada Jidda Washa, ta bayyana cewa fasahar LNT wata hanya ce ta zamani da ke bai wa matasa damar samun aikin yi mai armashi da bunƙasa tattalin arziƙinsu. Ta bayyana hakan ne yayin taron horas da matasa daga jihohin Kano, Katsina da sauran jihohi, wanda aka gudanar a Gidan Tunawa da Malam Aminu Kano, Mumbayya, da ke unguwar Gwammaja a Kano. Ambasada Jidda Washa ta ce a halin yanzu, fiye da matasa 30 suna aiki…
