04
Oct
Daga MAHDI MUSA MUHAMMAD Marigayi tsohon shugaban ƙasa Muhammadu Buhari ya tsaya a matsayin jigon siyasar Arewa, yana da tasiri sosai a tafiyar dimokuraɗiyyar Nijeriya ta zamani. Tun daga takarar shugaban ƙasa na farko a shekarar 2003 zuwa ga nasarar da ya samu a 2019, Buhari ya samu biyayya a jihohin Arewa, musamman a yankin Arewa maso Yamma, inda sunansa kaɗai zai iya tara miliyoyin mutane a gaban akwatin zaɓe. Kamar yadda masu suka suka ce, jajircewarsa a yaƙin zaɓen shekarar 2023 ta kai APC ga nasara, domin kuwa har ya taimaka wajen baiwa shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu ƙuri’u…
