23
Aug
Daga IBRAHIM MUHAMMAD a Kano Kamfanin Premier Feed Mills masu yin abincin dabbobi na Topfeed, ta gudanar da taro a jihar Kano da dillalan abincin dabbobi da 'yan kasuwa da masu kiwon kaji ta gabatar musu da sabon dusar kaji masu ƙwai " Lawyer wise' da suka samar. Mista Choji Fabian manajan kasuwanci mai kula da shiyyar Arewa maso yamma na kamfanin ya ce maƙasudin gabatar da abincin kajin masu yin ƙwai "Lawyer wise'" don taimakawa masu kiwon kaji ne da abinci mai rahusa da auki da zasu riƙa samar musu da kwai akan kari kuma na tsawon shekaru idan…
