06
Sep
Daga AISHA ASAS Bayan kusan shekaru 30 da aka kashe fitaccen mawakin rap na Amurka, Tupac Shakur, wani sabon babi ya bude a shari’ar mutuwarsa, bayan wata kotu a Las Vegas ta samu Duane “Keffe D” Davis da laifin kisan mawaƙin. Alƙalan kotun sun yanke hukuncin ne bayan sauraron shari’ar Davis, wanda ya kasance mutum daya tilo da aka gurfanar a gaban kotu kan kisan Tupac, wanda aka harbe shi a wani harin mota a Las Vegas a watan Satumbar 1996. Tupac ya rasu ne kwanaki shida bayan harin, yana da shekaru 25, kuma tsawon shekaru mutuwarsa ta kasance ɗaya…
