Babu batun ƙarin takardar kuɗi sama da N1000, cewar CBN

Babban Bankin Nijeriya (CBN) ya ce ba gaskiya ba ne raɗe-raɗin da ake yaɗawa wai za a ƙirƙiro takarda Naira ta 2000 da 5000 da kuma 10,000.

Daraktan Kuɗi na CBN, Ahmed Bello Umar ne ya bayyana haka cikin wata tataunawa da aka yi dashi kwannan nan.

Ga bidiyon tattaunawar:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *