28
Jul
Talatar da ta gabata, Mai Bai wa Gwamnan Jihar Kano Shawara Kan Harkokin Addini, Hon. Ali Baba Agama-Lafiya, ya ziyararci jarumar Kannywood, Maryam Yahaya, don duba lafiyarta sakamakon fama da rashin lafiya da take yi.
