19
Mar
Ɗan Sarauta Ibrahim Adam wanda yawancin mutane su ka fi sani da Ɗan sarauta, ya kasance wani baharu a fagen rubutacciyar waƙa da kuma waƙoƙin zamani na Hausa. A zantawar sa da jaridar Manhaja ya kwararo bayanin yadda ya tsinci kansa a fagen waƙa da rubuce-rubucen zube da sauran su. Sannan ya faɗi irin ƙalubalen da marubuta waƙa ke fuskanta. Ga dai yadda hirar ta kasance, domin an ce waƙa a bakin mai ita ta fi daɗi. Daga AISHA ASAS a Abuja Mu fara da jin tarihin ka.Suna na Ibrahim Adam, amma an fi sani na da Ɗan Sarauta. An…
