30
Nov
Daga SANI AHMAD GIWA a Abuja Rundunar Sojin Jamhuriyar Nijar ta bayyana cewa jami'anta sun kashe mayaƙan Lakurawa - waɗanda suka shiga ƙasar ta Kudu maso yammaci, kamar yadda kafar Tamtan.info mai zaman kanta ta ruwaito a ranar 25 ga Nuwamba. Rundunar ta ce sun kashe mayaƙan ƙungiyar a ranar 21 ga Nuwamba a Muntseka, na yankin Illela da ke Kudu maso yammacin jihar Tahoua da ke kan iyakar ƙasa da Nijeriya. Rahoton ya ƙara da cewa, "'yan ta'adda ne da ake kira Lakurawa ko Lukurawa da suka ɓulla a jihohin Arewa maso yammacin Nijeriya musamman, Kebbi da Sakkwato da…
