09
Aug
Daga BELLO A. BABAJI a Abuja Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal, ya miƙa saƙonsa na taya murna ga Shugaban Jam'iyyar APC na Ƙasa, Farfesa Nentawe Yilwatda bisa zagayowar ranar haihuwarsa ta cikar sa shekaru 58 a duniya, yana mai yaba wa jagoranci da gudunmawarsa ga ci-gaban jam'iyyar. A ranar Asabar, 8 ga Agusta, 2026 ne farfesan ya cika shekara 58 a duniya, inda gwamnan Zamfarar ya bayyana shi a matsayin muhimmin jigo acikin APC kuma mai taka muhimmiyar rawa ga ci-gaban harkokin siyasa a Nijeriya. A saƙonsa na taya murna ga Yilwatda, Dauda Lawal ya kuma ce a matsayinsa na…
