08
Aug
Daga ABUBAKAR A BOLARI Gombe Jami’ar North-Eastern University, Gombe (NEU Gombe), ta sanar da tallafin karatu na kashi 50 cikin 100 ga ɗaliban da za su yi karatun digiri a kwasa-kwasai shida na kimiyya, a wani shiri da ta ce zai taimaka wajen shirya matasa domin cin moriyar sabbin damarmakin da ake samu a fannin man fetur da iskar gas. Shugaban jami’ar kuma wanda ya kafa ta, Dakta Sani Jauro (Dan Lawan na Gombe), ne ya bayyana hakan yayin bikin yaye ɗaliban Pen Resources Academy na shekarar 2026 da aka gudanar a Gombe. Ya ce shirin tallafin na daga cikin…
