24
Aug
Manchester United ta kusan kammala cimma yarjejeniya kan ɗan wasan tsakiya na Uruguay Manuel Ugarte, mai shekara 23 daga Paris St-Germain. PSG ba ta da wani tanadi na ƙara kuɗin tayin Ugarte kan fam miliyan 51. ɗan wasan gaba na Arsenal mai shekara Charlie Patino na dab da zama ɗan wasan Deportiɓo La Coruna. Fulham ta amince da yarjejeniya da Lyon kan ɗan wasan Faransa mai shekara 21 Rayan Cherki. Chelsea ta yi wa Manchester United tayin ɗan wasan baya na Ingila Ben Chilwell mai shekara 27 bayan shaida masa cewa ba ya cikin tsarin - Enzo Maresca. West Ham…
