Rukunin jami’an Kamfanin Fulawa mai Kwabo

H-D: Shugaban Badagry West LCDA, Hon. Gbena Joseph, Babban Sakataren Ma’aikatar Yawon Bude Ido, Adabi da Al’adu, Misis Oyinade Nathan Marsh, Shugaban Sashen Kula da Dorewa na Kamfanin Flour Mills of Nigeria PLC (kamfanin Fulawa Mai Kwabo, Misis Modupe Thani, Sakataren Gwamnatin Jihar Legas, Misis Sherifat Folashade Jaji, Manajan Sashen Hulɗa da Jama’a na Kamfanin Fulawa Mai Kwabo, Ogochukwu Eloike, da Mataimaki na Musamman ga Sakataren Gwamnatin Jihar Legas, Mista Olusegun Balogun, a wajen kaddamar da rijiyar burtsate mai amfani da ƙarfin hasken rana da kamfanin ya tallafa wa al’ummar Gbaji-Yeke a Badagry