Daga IBRAHIM Hamisu, a Kano
Ɗan takarar Shugaban Ƙasa na Jam’iyyar NNPP, Dr. Rabi’u Musa Kwankwaso ya lashe ƙanan hukumomi 9, da suka haɗa da Garin Malam, Kibiya, Rimin Gado, Kura, Gazawa, Minjibir, Gabasawa, Warawa.
Ga sakamakon zaɓen kamar yadda INEC ta bayyana:
Garun Malam
Jimillar Ƙuri’u: 74,846
Waɗanda aka tantance: 26,692
APC – 8,642
LP – 169
NNPP – 12,249
PDP – 4,409
Rimin Gado:
Adadin masu zaɓen da aka yi wa rajista: 67,128
Waɗanda aka tantance: 27,476
APC – 10,861
LP – 76
NNPP – 14,634
PDP – 907
Kibiya:
Adadin masu zaɓen da aka yi wa rajista: 77,929
Waɗanda aka tantance: 28,228
APC – 10,283
LP – 70
NNPP – 16,331
PDP – 753
Kura:
Adadin masu zaɓen da aka yi wa rajista: 107,866
Waɗanda aka tantance: 37,613
APC – 10,929
LP – 126
NNPP – 20,406
PDP – 3,987
Gezawa:
Adadin masu zaɓen da aka yi wa rajista: 114,655
Waɗanda aka tantance: 37,183
APC – 9,915
LP – 188
NNPP – 21,909
PDP – 2,908
Minjibir
Adadin masu zaɓen da aka yi wa rajista: 94,186
Waɗanda aka tantance : 26,245
APC – 6,777
LP – 123
NNPP – 15,505
PDP – 1,833
Makoda:
Adadin masu zavyen da aka yi wa rajista: 75,487
Waɗanda aka tantance: 27,724
APC – 12,590
LP – 40
NNPP – 12,247
PDP – 1,099