Editor

9513 Posts
‘Yan Chana mazauna Kano sun yi Allah wadai da kisan da ɗan ƙasar su ya yi wa Ummita

‘Yan Chana mazauna Kano sun yi Allah wadai da kisan da ɗan ƙasar su ya yi wa Ummita

Daga BABANGIDA S. GORA a Kano Ƙungiyar 'Yan Kasuwa ta Al'ummar Sin mazauna Kano ta yi tir da kisan gillar da ɗan asalin ƙasar Sin ya yi wa Ummukulthum Buhari a ranar Juma'ar da ta gabata a gidan iyayenta da ke Unguwar Jan-bulo, ƙaramar hukumar Gwale a jihar Kano. Wannan sanarwar na ƙunshe ne cikin takardar bayani da ke ɗauke da sa hannun mataimakin wakilin mutanen Sin mazauna Kano, Guang Lei Zhang, ta yi nuni da cewa Sinawa mazauna Kano bisa jagorancin Mista Mike Zhang ta yi tir da kisan gillar da ɗan asalin ƙasar Sin, Geng Quanhong ya yi…
Read More
2023: Dauda Lawal Dare ya sake zama ɗan takarar gwamnan Jihar Zamfara a PDP

2023: Dauda Lawal Dare ya sake zama ɗan takarar gwamnan Jihar Zamfara a PDP

Daga SANUSI MUHAMMAD a Gusau Bayan kammala zaɓen fidda gwanin ɗan takarar gwamna na Jam'iyyar PDP a Jihar Zamfara, an tabbatar da Dauda Lawal Dare a matsayin wanda ya lashe zaɓen da ƙuri'u 422. Da yake bayyana sakamakon zaɓen fidda gwani na Jam’iyyar PDP reshen Jihar Zamfara da ke Gusau a ranar Juma'a, shugaban zaɓen da hedikwatar jam’iyyar ta ƙasa ta turo don gudanar da zaɓen, Hassan Hyte kuma shugaban Kam’iyyar PDP na Jihar Kaduna, ya bayyana cewa abokan hamayyarsa su ne, Dr. Ibrahim Shehu wanda ya samu ƙuri'a ɗaya kacal, Hafiz shi ma ƙuri'a ɗaya. Hassan ya ci gaba…
Read More
Manoman Ƙasar Sin sun hudanar da bikin girbi na bana

Manoman Ƙasar Sin sun hudanar da bikin girbi na bana

Daga CMG HAUSA Miliyoyin manoma a ƙasar Sin, sun gudanar da bikin girbin amfanin gona na bana a Juma’ar nan, bikin irin sa na 5 da aka ƙirƙira domin murnar samun yabanya mai yalwa. A bana ma an gudanar da bikin a sassan ƙasar Sin daban daban, yayin da ake hasashen samun amfanin gona mai yawan gaske, duk da bazuwar annobar COVID-19, da tsananin zafi da aka fuskanta a shekarar. Bayan haye ƙalubalen ambaliyar ruwa da aka samu gabanin shiga hunturu a shekarar bara a yankin arewacin ƙasar, da lattin shuka alkamar hunturu, da sake bazuwar annobar COVID-19, da tsanantar…
Read More
Ya kamata a tabbatar da haƙƙin ɗan Adam cikin rayuwar jama’a

Ya kamata a tabbatar da haƙƙin ɗan Adam cikin rayuwar jama’a

Daga BELLO WANG A kwanan baya, muƙaddashiyar babbar kwamishina mai kula da haƙƙin ɗan Adam na Majalisar Ɗinkin Duniya, Nada Al-Nashif ta bayyana a cikin wani jawabinta cewa, hauhawar farashin kayayyaki na haifar da barazana ga haƙƙin raya kai na jama’ar ƙasashe masu tasowa. A cewarta, yayin da asusun ba da lamunin duniya IMF ke hasashen ganin matsakaiciyar hauhawar farashin kayayyaki ta kashi 6.6% a ƙasashe masu sukuni a shekarar da muke ciki, hauhawar da ake sa ran ganinta a ƙasashe masu tasowa za ta iya kaiwa kashi 9.5%, bisa wani matsakaicin matsayi. Batun nan bai ba ni mamaki ba,…
Read More
An kusan kammala aikin gina babbar gada a Abidjan

An kusan kammala aikin gina babbar gada a Abidjan

Daga CMG HAUSA A ran 22 ga wata, wani kamfanin ƙasar Sin ya kammala aikin haɗa gefuna biyu na wata babbar gada da aka gina ta a Bangko Bay na Abidjan, cibiyar tattalin arzikin ƙasar Cote d'Ivoire. Mashawarcin tattalin arziki da kasuwanci a ofishin jakadancin ƙasar Sin dake Cote d'Ivoire, Lu Jun ya halarci bikin murnar kammala aikin, har ma ya bayar da wani jawabi. A cikin jawabi nasa, Lu Jun ya ce, an riga an sanya aikin a cikin shirin ci gaban ƙasar Cote d'Ivoire, ana fatan kamfanin Sin ya yi ƙoƙarin gaya tare da ɓangarorin Cote d’lvoire wajen…
Read More
Dodanni sun kai hari coci, sun yi wa fasto dukan tsiya a Filato

Dodanni sun kai hari coci, sun yi wa fasto dukan tsiya a Filato

Daga SANI AHMAD GIWA a Abuja Wasu gungun matsafa da ake yi wa laƙabi da Dodanni, sun kai hari wani coci a Jihar Filato, inda suka tarwatsa gungun masu ibada, tare da yi wa faston dukan kawo wuqa. Kamar yadda Jaridar Vanguard ta ruwaito, matsafan sun kai harin ne ranar Lahadi a yankin Shikal da ke Ƙaramar Hukumar Langtang ta Kudu a Jihar Filato a daidai lokacin da mabiya ke ibada. Maharan sun lalata kayayyakin cocin, kamar su ganguna da kayan waƙoƙi, tare da tarwatsa mabiya da suka taru suna gudanar da sujuda a cikin cocin. Rahotanni sun tabbatar da…
Read More
Ba don Shugaba Buhari ya kai ɗauki ba da tuni ‘yan bindiga sun mamaye Imo – Gwamna Uzodinma

Ba don Shugaba Buhari ya kai ɗauki ba da tuni ‘yan bindiga sun mamaye Imo – Gwamna Uzodinma

Daga SANI AHMAD GIWA a Abuja Gwamnan Jihar Imo Hope Uzodinma ya bayyana cewa ba don Shugaba Muhammadu Buhari ya yi gaggawar kai ɗaukin tsaro a jihar ba, da tuni ‘yan bindiga da waɗanda ya kira ‘yan iskan gari sun mamaye jiharsa. Uzodinma ya yi wannan bayani a lokacin da Buhari ke buɗe titi falan-biyu wanda ya tashi daga Owerri zuwa Orlu a ranar Laraba. Gwamnan ya gode wa Buhari wanda ya ce shugaba ne mai ƙaunar al’ummar Igbo, musamman jihar Benuwai. Ya ce babu abin da zai ce wa Buhari sai godiya, domin a cikin shekarar ban ya kai…
Read More
Yadda Majalisar Dattawa ta jijjiga tebur kan batun ciwo bashin Naira tiriliyan 12.41

Yadda Majalisar Dattawa ta jijjiga tebur kan batun ciwo bashin Naira tiriliyan 12.41

Daga SANI AHMAD GIWA a Abuja Kwamitin Harkokin Kuɗaɗe na Majalisar Dattawa ya nuna cewa ba zai yiwu a zura wa Gwamnatin Tarayya ido ta ciwo bashin Naira tiriliyan 12.41 don a antaya su cikin Kasafin 2023 ba. Shugaban Kwamitin ne Sanata Solomon Adeola daga Jihar Legas ya nuna haka a lokacin gabatar da rahoton Kintacen Kasafin 2023-2025. Ya ce batun sai an ciwo bashin Naira tiriliyan 12.41 abin firgitarwa ne matuƙa. Ya ce ba zai yiwu ba, sai dai a lalubo wasu hanyoyin samun kuɗaɗen shiga ga gwamnatin tarayya. Ya ce Gwamnatin Tarayya ta ƙara azamar nemo kuɗaɗen shiga,…
Read More
Fasaha da kimiyyar noma na ƙasar Sin na amfanawa ƙasashen Afrika

Fasaha da kimiyyar noma na ƙasar Sin na amfanawa ƙasashen Afrika

Daga MINA Abokai, gobe ran 23 ga watan nan, ranar samun girbi mai armashi ce ga manoman ƙasar Sin. Samun girbi mai armashi abin farin ciki ne ga manoma, amma abin da ya fi faranta musu rai shi ne taimaka wa abokansu masu buƙata wajen samun girbi mai armashi. To, a yau “Duniya a zanen MINA” na bayani ne game da yadda Sin da Afrika suke haɗin kai a fannin aikin gona. Sanin kowa ne cewa, Sin ƙasa ce da take da al’umma mafi yawa a duniya, inda yawansu ya kai kashi 20% na al’ummar duniya baki ɗaya. Amma, faɗin…
Read More
Duniya na matuƙar buƙatar haɗin kai sama da ko wane lokaci a tarihi

Duniya na matuƙar buƙatar haɗin kai sama da ko wane lokaci a tarihi

Daga CMG HAUSA Sanin kowa ne cewa, a yanzu haka duniyar bil adama na fuskantar manyan ƙalubale, da matsaloli a matakai daban-daban, wasu na ƙasa da ƙasa, wasu kuma na shiyyoyi. Matsalolin ci gaba da yaɗuwar annobar COVID-19, da rikicin Ukraine, da ƙamfar cimaka, da yaɗuwar fatara, da ƙalubalen sauyin yanayi, kaɗan ne daga cikinsu. Hakan ne ma ya sa a cikin jabawin da ya gabatar yayin buɗe babban taron MƊD na 77, babban magatakardar MƊD Antonio Guterres ya tabo batun buƙatar da ake da ita, ta hada ƙarfi da ƙarfe wajen shawo kan matsalolin duniya. Mr. Guterres ya nuna…
Read More