29
Jun
"17 daga cikin 'ya'yana ne suka zama mawaƙan yabo""Asalin majalisi ba da mandiri ake yin sa ba" Daga MUKHTAR YAKUBU a Kano A daidai lokacin da harkar Yabon Manzon Allah S A W ta shiga wani yanayi na gasa da neman suna, uwa uba kuma da rashin haɗin kai a tsakanin Sha'iran wanda hakan ya jawo musu koma baya a cikin harkar ta su, wannan ta sa muka nemi jin ta bakin tsohon mawaƙin Yabon Manzon Allah S A W domin ya bayyana mana yadda harkar Yabon Manzon Allah S A W ta samo asalin tun kafuwar ta a cikin…
