14
Apr
Daga BASHIR ISAH Hukumar Zaɓe ta Ƙasa (INEC) ta ce, ta gano rijistar katin zaɓe mara kyau guda 1,390,519 da aka yi a shirin rijisar katin zaɓen (CVR) da ke gudana a halin yanzu. Shugaban INEC, Farfesa Mahmood Yakubu ne ya bayyana haka ga manema labarai ranar Laraba a Abuja, yana mai cewa wannan adadi daidai yake da kashi 45 na katin zaɓe 2,523,458 da aka kammala yin rijistarsu. Yakubu ya ƙara da cewa, wannan adadi ɓangare ne na rijistar da aka kammala daga Yunin 2021 zuwa 14 ga Janairun 2022. KARANTA: ‘Yan fashin daji sun yi awon gaba da…
