26
Jun
Daga BELLO A. BABAJI a Abuja Ƙasar Moroko ta kafa sabon tarihi na zama ƙasar Afirka da ta fi yawan ƙwallaye a gasar Kofin Duniya na FIFA, lamarin da ya ba ta damar kere Super Eagles ta Nijeriya. Ƙasar ta samu nasarar haka ne bayan doke Haiti da ci 4 da 2 a gasar, sakamakon da ya ba ta damar zuwa zagayen 'yan 32 a gasar. Waɗannan ƙwallaye da Moroko ta samu sun ba ta damar kere a Nijeriya a matsayin ƙasar da ta fi yawan ƙwallaye a gasar daga ƙasashen Nahiyar Afirka. A yanzu, Atlas Lions tana da ƙwallo…
