17
May
Daga BELLO A. BABAJI a Abuja Sashen Dakarun Sojin Amurka a Afirka (AFRICOM) ya fitar da bidiyon atisayen sojoji da ya yi ajalin kwamandan ISIS Abu-Bilal Al-Manuki. A wata sanarwa da AFRICOM ya fitar a ranar Asabar, an ce an gudanar da atisayen ne a ƙarƙashin umarnin Shugaban Amurka da Sakataren Yaƙi da kuma haɗin-gwiwar gwamnatin Nijeriya. An ruwaito cewa, bincike ya ya nuna cewa an halaka 'yan ta'adda da dama a yayin harin. Sashen ya harin ya nufi yankin da akwai taron mambobin ISIS a arewa maso gabashin Nijeriya, inda ya bayyana shi a matsayin wani ɓangare na yaƙi…
