16
May
Rundunar ‘yan sanda ta shigar da malamin addinin Musulunci a Kano, Sheikh Adam Zubair Adam da aka fi sani da Baffa Hotoro, a gaban Babbar Kotun Tarayya da ke Abuja bisa zargin sa da amfani da kafafen sada zumunta wajen yin kalaman ɓatanci akan marigayi Sheikh Ɗahiru Usman Bauchi da Sheikh Mannir Adam Koza. Rahotanni sun bayyana cewa, takardun kotu sun nuna cewa Hotoro ya yi wasu wa’azozi a TikTok da Facebook inda ake zargin ya kira malaman biyu da “Mushrikai” tare da cewa ba a yarda su shiga Ka’aba ba. ‘Yan sanda sun bayyana cewa irin waɗannan kalamai na…
