10
Jan
Daga BELLO A. BABAJI a Abuja Rahotanni sun bayyana cewa Shugaba Bola Tinubu ya tsoma baki a rikicin da ke tsakanin Gwamnan Jihar Ribas, Siminalayi Fubara da Ministan Abuja Nyesom Wike A cewar wata majiya da ke kusa da Fadar Shugaban Ƙasa, Shugaba Tinubu ya gayyaci Wike domin tattaunawa akan al'amarin, wadda za a gudanar da ita a wajen Nijeriya. Rahotannin sun nuna cewa Gwamna Fubara ya bar ƙasar a ranar Alhamis ta jirgin haya na musamman, da nufin ganawa daShugaba Tinubu a ƙasar Faransa. Wannan al'amari na zuwa ne a daidai lokacin da wasu 'yan MajalisarDokokin Ribas, waɗanda ake…
