09
Jul
Daga BELLO A. BABAJI a Abuja Majalisar Wakilai tana nema yi wa kundin dokar ƙasa kwaskwarima domin bada kaso 10 na kujerun Majalisar Dokoki ga mata da kashi biyar ga nakasassu. A ƙarƙashin takardar neman gyaran, za a ƙara kujeru 83 a majalisa, inda za a bai wa mata guda 55 a Majalisar Wakilai, lamarin da zai kai adadin ƴaƴan majalisar dokokin daga 360 zuwa 415. Sai kuma ƙarin kujeru 28 a Majalisar Dattawa, wanda haka zai sa adadin mambobin ya koma daga 469 zuwa 552. Kakakin Majalisar Wakilai, Tajudeen Abbas ya sanar da hakan a ranar Talata a Abuja,…
