17
Jul
Majalisar wakilan Amurka ta amince da ƙudirin da zai dakatar da dukkan wani tallafi da Amurka take bai wa Nijeriya har sai ƙasar ta ɗauki matakan daƙile matsalolin tsaro da ake fama da su a ƙasar. A baya ƙudurin ya bai wa Amurka damar riƙe kashi 50 ne na tallafin, amma a yanzu majalisar ta ƙara shi zuwa kashi 100. Ɗan majalisa Gregory Stuebe mai wakiltar gunduma ta 17 a majalisar wakilan Amurka daga jihar Florida ne ya gabatar da batun a zauren majalisar ranar Laraba. Ɗan majalisar wanda ya wallafa bidiyon yadda aka tattauna kan ƙudurin a shafinsa na…
