14
Jun
Daga SANI AHMAD GIWA a Abuja Da alamu dai har yanzu wasu daga cikin 'ya'yan jam'iyyar APC a Nijeriya da suka samu nasara a zaɓukan fidda gwanin da aka yi sun fara bayyana damuwa game da rashin tabbas, da fargaba kan jinkirin da ake yi na basu takardar shaidar tsayawa jam'iyyar takara. Wannan lamari dai ya ci gaba da jefa jam'iyyar mai mulkin Najeriya cikin ƙalubale. An dai kwashe makwanni da jam'iyyar APC ta gudanar da zabukanta na fidda gwani a matakai daban-daban, to amma har yanzu ƙorafe-ƙorafe na bibiyar jam'iyyar kan lamarin. Mu'awuya Yusuf Muye, da ya tsaya takarar…
