23
May
Daga SANI AHMAD GIWA a Abuja Matar tsohon gwamnan jihar Kaduna, Nasir El-Rufai, Asiya El-Rufai, ta zargi jami’an Hukumar Tsaro ta Farin Kaya (DSS) da tsare mijinta ba bisa ka’ida ba bayan zaman kotu a Babbar Kotun Tarayya da ke Abuja a ranar Litinin. Asiya ta ce matakin ya saba wa umarnin kotu da ke cewa tsohon gwamnan ya ci gaba da kasancewa a hannun Hukumar Yaki da Cin Hanci da Rashawa ta ICPC. Da take magana da manema labarai a wajen ofishin DSS da ke Abuja, Asiya El-Rufai, wadda ta bayyana kanta a matsayin mata ta biyu ga tsohon…
