20
Mar
DAGA JOHN DOGO WADA, a Keffi A yayin da al'ummar Musulmi a duniya baki ɗaya ke cigaba da bukukuwan bikin ƙaramar sallah, shugaban ƙaramar hukumar Kokona a jihar Nasarawa Hon. Agbawu Mek Agbawu yayi kira na musamman ga al'ummar Musulmi da ma Kiristoci baki ɗaya dake ƙaramar hukumar Kokona da jihar dama ƙasa baki ɗaya su tabbatar suna yin aiki da duka darusa da kyawawan halayya da suka koya a lokacin azumin Ramadan da na Kiristoci da aka gudanar a lokaci guda a bana. Hon. Agbawu Mek Agbawu yayi kiran ne a lokacin da yake zantawa da manema labarai ciki…
