21
Mar
Daga NASIR S. GWANGWAZO a Abuja Tun bayan hatsarin jirgin ƙasa na Abuja zuwa Kaduna, wanda ya faru a watan Agusta na 2025, al'umma da dama sun faɗa fargabar shiga jirgin bayan dawowarsa aiki. Blueprint Manhaja ta kai ziyarar gani da ido a tashar jirgin ƙasan tare da tattaunawa da ko’odineta mai kula da sufurin Abuja zuwa Kaduna, ALHAJI MUHAMMAD IBRAHIM MODIBO, don samar wa masu karatu amsoshin tambayoyinsu tare da jin irin matakan da aka ɗauka, don ganin irin haka ba ta sake kasancewa ba. Ga yadda tattaunawar ta kasance tare da Editan Blueprint Manhaja, NASIR S. GWANGWAZO: MANHAJA: A watannin…
