05
Mar
"Na fuskanci ƙalubale musamman na sare min gwiwa da mutane ke yi" Daga AISHA ASAS (Ci gaba daga makon jiya) MANHAJA: Kowanne abu yana da tsari da kuma matakalai da ake bi don ganin an kai ga nasara, musamman ma harkar irin wannan ta ilimi. Shin waɗanne matakai ne aka taka don ganin wannan aiki ya kai ga nasara? SADAR: Gaskiya ne shi ya sa tashin farko dana kammala wannan aikin na yi ƙoƙarin kauce wa 'media' ko yanar gizo, saboda a wannan lokacin bani da tabbacin me mutane za su faɗa akai, sai na fara haɗa kwamiti na mutane…
