24
Oct
Daga SANUSI MUHAMMAD a Gusau Majalisar Dokokin Jihar Zamfara za ta amince da ƙudirin kafa ƙananan kotunan tafi da gidanka da domin su fara aiki yadda ya kamata a jihar. Hon. Rulwan Marafa Anka, mamba mai wakiltar mazabar Anka Kuma shugaban kwamitin koke-koken jama'a yace idan aka kafa kotun, za ta ci gaba da magance cunkoso a fannin shari'a. Hon. Anka ya bayyana hakan ne a zaman sauraron jama'a wanda hukuma mai zaman kanta, International Alert ta shirya tare da haɗin gwiwar majalisar dokokin jihar da aka gudanar a zauren taro a harabar majalisar dokokin jihar da ke Gusau ranar…
