09
Oct
Daga IBRAHIM HAMISU a Kano Fitaccen malamin addinin Musulunci daga unguwar Madabo a Kano, Malam Kabiru, ya rasu. Majiyoyin daga iyalinsa sun bayyana cewa malamin ya rasu ne da yammacin ranar Alhamis bayan gajeruwar rashin lafiya, kuma rasu yana da shekaru 80 a duniya. A cewar iyalan, za a gudanar da sallar jana’izarsa a ranar Juma’a da ƙarfe 10:00 na safe a Ƙofar Kudu ta gidan Sarkin Kano. Sannan har ya zuwa lokacin rasuwarsa, Malam Kabiru ya kasance sananne a fannin ilimin addinin Musulunci mai zurfi, wanda ya ɗauki shekaru masu yawa yana koyarwa. Kazalika ya shahara wajen ba da…
