15
Sep
Daga ABDULLAHI MUHAMMAD a Katsina Shugaban ƙungiyar kwamred Mannir Suleiman ya sanar da haka a wata takardar sanarwa da ya fitar. kwamred Suleiman wanda shine a samar da guraben aikin ya bayyana cewa masu sha'awar aiki a jami'o'i da su tuntuɓi sakatariyar ƙungiyar zuwa garin Bakori "su kuma je da takardar karatun su,"inji shugaban. Ya ce wannan ƙoƙari na ɗaya daga cikin yunƙurin da ƙungiyar take yi wajen samar da aikin yi a yankin. "Guraben aikin sun haɗa da sashin magunguna,ɗakin gwaje-gwaje da sauran gurabe akan abinda ya shafi harkar lafiya,"kwamred Suleiman ya ce. Kwamred Suleiman ya jaddada ƙudirin ƙungiyar…
