13
Sep
Daga MAHDI MUSA MUHAMMAD Alƙaluman da Hukumar Zaɓen Mai Zaman Kanta ta Nijeriya (INEC) ta fitar kan rajistar masu zaɓe da hukumar ke gudanarwa sun nuna cewa mata da matasa ne kan gaba a yawan masu rajista ta intanet da kuma masu zuwa cibiyoyin da hukumar ta keɓe don yin rajistar. Hukumar ta ce, ya zuwa ranar Lahadi 7 ga watan Satumba mutum miliyan 3,544,850 ne suka yi rajistar ta intanet, mako uku bayan fara shi ranar 18 ga watan Agusta. Bayanan rajistar da hukumar ke wallafa wa a shafinta na ɗ, sun nuna cewa jihar Osun ce kan gaba…
